Aminu Bello Masari
Aminu Bello Masari Aminu Bello Masari (Taimako·bayani) (an haife shi ranar 29 ga watan Mayu, shekara ta alif dubu daya da dari tara da hamsin (1950)).[1][2]
Aminu Bello Masari | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Ibrahim Shema
3 ga Yuni, 2003 - 6 ga Yuni, 2007 ← Ghali Umar Na'Abba - Patricia Etteh → District: Malumfashi/Kafur
1999 - | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Aminu Bello Masari | ||||||
Haihuwa | Jihar Katsina, 29 Mayu 1950 (73 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulmi | ||||||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Nasarori
Ya zama gwamnan jihar Katsina sakamakon samun nasara a zaɓen shekarar 2015, haka zalika kuma ya sake lashe zaɓen 2019 a ƙarƙashin jam'iyyar APC mai mulki. Ya riƙe muƙamin Kwamishinan ayyuka da muhalli da kuma sufuri na Jihar Katsina a tsakanin shekarar 1991 zuwa 1993. Gabanin zaman sa gwamna ya riƙe muƙamin kakakin Majalisar wakilai ta kasa. Shine gwanman jihar katsina har zuwa yau a ƙarƙashin jam'iyyar APC.
Bayan da aka rantsar dashi a matsayin gwamna ba da daɗewa ba, sai Gwamna Masari ya bayyana cewa tsohon gwamnan da ya gabata watau Barista Ibrahim Shehu Shema ya ci kuɗaɗen da suka kai kimanin miliyan ɗari huɗu. Wannan turka-turka da wasu caje-caje da ke da nasa ba da kuɗi su ka sa hukumar Economic and Financial Crimes Commission watau E.F.C.C ta gurfanar da Gwamna Shema a gaban kotu kan cajin almundahanar kuɗaɗen da suka kai kimanin biliyan goma sha ɗaya (N11 billion). [3] Hakazalika gwamnatin Masari ta kori zababbun shugabannin ƙananan hukumomi 34 da aka zaɓa a lokacin gwamnatin PDP. A nata ɓangaren jam'iyyar PDP ta reshen jihar Katsina, ta shigar da ƙarar gwamnatin jihar kan tunɓuke zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin.[4]
[5].On Saturday night was the day Masari to hand over to re-elect Governor,Governor Masari on his farewell talk thank the Katsina entire resident for giving him all the support during his eight year as Governor of the State, the ex-governor also asked for forgiveness for wrong he does during his year in office.
Farkon Rayuwa
An haifi Aminu Bello Masari an haifeshi a ranar 29 ga watan Mayu, shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin (1950).[6].
Siyasa
Aminu Bello Masari yayi matsayin speaker a majalisar dokoki ta ƙasa sannan shine gwamnan jihar Katsina tun 2015.[7]