Anthony Mfa Mezui

Anthony Léandre Mfa Mezui (an haife shi a ranar 7 ga watan Maris, shekara ta alif 1991A.c) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Gabon wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na kulob ɗin Rodange 91.[1]

Anthony Mfa Mezui
Rayuwa
HaihuwaBeauvais (en) Fassara, 7 ga Maris, 1991 (33 shekaru)
ƙasaFaransa
Gabon
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  France national under-17 association football team (en) Fassara2007-200710
  FC Metz (en) Fassara2008-2010220
  France national under-17 association football team (en) Fassara2008-2008
  France national under-19 association football team (en) Fassara2009-200910
  Gabon national football team (en) Fassara2010-
  FC Metz (en) Fassara2010-
  FC Metz (en) Fassara2011-2015430
RFC Seraing (en) Fassara2015-2016190
 
Muƙami ko ƙwarewaMai tsaran raga
Lamban wasa1
Nauyi80 kg
Tsayi181 cm
Anthony Léandre Mfa Mezui

Sana'a/Aiki

An haife shi a Beauvais, Faransa, Mfa Mezui ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Metz B, Metz da Seraing United.[2][3] [4]

Ayyukan Ƙasa

Ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Gabon a cikin shekarar 2010,[2] kuma ya kasance memba a kungiyar a gasar Olympics ta bazara ta 2012.[5] A watan Disamba 2014, an sanya shi a matsayin wani ɓangare na tawagar wucin gadi ta Gabon a gasar cin kofin Afrika na 2015.[6]

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

  • Anthony Mfa Mezui – French league stats at LFP (archived 2016-08-28) – also available in French
  • Anthony Mfa Mezui – French league stats at Ligue 1 – also available in French
  • Anthony Mfa Mezui – French league stats at Ligue 2 (in French) – English translation
🔥 Top keywords: