Attallah Shabazz

Attallah Shabazz (An haife ta a watan November 16,a shekara ta 1958) itace babbar yarinyar Malcolm X da matarsa Betty Shabazz. Ita jarumar film ce, mawallafiya, ambasada, kuma maganganun Karin karfin gwiwa.

Attallah Shabazz
Rayuwa
HaihuwaQueens (en) Fassara, 16 Nuwamba, 1958 (65 shekaru)
ƙasaTarayyar Amurka
Ƴan uwa
MahaifiMalcolm X
MahaifiyaBetty Shabazz
AhaliGamilah Lumumba Shabazz (en) Fassara, Malikah Shabazz (en) Fassara, Qubilah Shabazz (en) Fassara, Ilyasah Shabazz da Malaak Shabazz (en) Fassara
Sana'a
Sana'aJarumi
IMDbnm0787062
🔥 Top keywords: