Bawali

Bawali shine fitar da fitsari daga mafitarsa yabi ta cikin urethra sannan ya fita zuwa wajen jiki. Ita ce urinary system na yanayin excretion (fitar ruwa daga jiki). A likitan ce ana kiran su da micturition, voiding, uresis, ko, emiction.

Bawali
biological process (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naexcretion (en) Fassara da renal system process (en) Fassara
Uses (en) Fassaraurethra (en) Fassara
Manneken Pis yana nuna yaro na fitsari.

Ga ƴan'adam lafiyayyu (da yawan cin dabbobi) yin bawali ganin dama ne, Ga jarirai, da wasu daga cikin tsofaffi, da kuma masu matsalolin neurologi, bawali agun su na faruwa ne kai tsaye. Kuma ga balagaggen mutum ya kanyi fitsari sau bakwai a rana.[1]

Manazarta


🔥 Top keywords: