Danjuma Laah

Dan siyasar Najeriya

Danjuma Laah (an haife shi ranar 16 ga Fabrairu, 1960) ɗan siyasa Najeriya ne kuma ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazaɓar Kaduna ta kudu a jihar Kaduna, a Majalisar Najeriya ta 9.[1]

Danjuma Laah
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2023
District: Kaduna South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

9 ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
District: Kaduna South
pension (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken sunaDanjuma Tella La'ah
HaihuwaJihar Kaduna, 16 ga Faburairu, 1960 (64 shekaru)
ƙasaNajeriya
ƘabilaYaren Tyap
Karatu
MakarantaKwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Yaren Tyap
Hausa
Gworog (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, ɗan kasuwa da ma'aikacin gwamnati
Imani
AddiniKatolika
Jam'iyar siyasaPeoples Democratic Party

Danjuma Laah ya kasance ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar Kaduna ta kudu tun daga shekarar 2015. A ranar 23 ga Fabrairu an sake zaɓensa a kan muƙaminsa inda ya samu ƙuri'u 268,287 wanda ya kayar da Yusuf Barnabas Bala tsohon mataimakin gwamnan Kaduna, a ƙarƙashin jam'iyyar APC wanda ya samu ƙuri'u 133, 923.[2][3]

Manazarta

🔥 Top keywords: