Daurama

Kabara ta Daura ko sarauniyar Daura wacce ta auri Bayajidda

Daurama ko Magajiya Daurama (c.9th century) ta kasance mai mulkin mutanen Hausa wacce ita ce ta kasance Kabara ta ƙarshe a tarihin Daura ana ce mata Kabaran Daura. Masu bada labaran gargajiya suna tunata ne a matsayin Sarauniya ne, Uwa ta Daular Hausawa dake Arewacin Najeriya a yankin Nijar (kasa) da kuma Najeriya. Labarin Magajiya Daurama ana bayar da shi ne a labaran jarumtaka na jarumi Bayajidda.

Daurama
Rayuwa
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHausa
MutuwaDaura
Ƴan uwa
Abokiyar zamaBayajidda
YareKabara (en) Fassara
Karatu
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a

Magajiya Daurama tayi mulki a garin da ake kira ko ake cewa Daura.

An saka wa garin sunanta, wanda yanzun Daura masarauta ce mai zaman kanta a Jihar Katsina, Najeriya. Tsohon birni ne a asalin babban birnin masarautar bayan da Daurama ta ɗauke shi daga garin ta mai da shi sabon birnin Daura, wanda aka sama garin sunanta.[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: