Gargajiya

Gargajiya wani dabi'une da ake amfani da shi a kasar Hausa mu samman yan Najeriya kuma yawan cinsu sunfi bin wan nan irin dabi'ar

Kwarya

Ga kadan daga cikin abin da suka fi bayyana a gargajiyance

fannin kida

  1. Goge
    Kidan goge
  2. Kidan kwarya
  3. kidan garaya
  4. Kidan gurmi

fannin a abinci

akwai irin su

  1. Tuwo
  2. dambu
  3. bira bisko
  4. Dan wake
  5. mace tana soya waina a tanda
    Waina da dai sauran su

Manazarta

🔥 Top keywords: