Hamza

Hamza ko Hamza Ibn Abdul mutallib anfi saninsa da suna Hamza, ya kasance sahabin Manzon Allah (SAW) ne kuma kawu ne na manzon Allah Muhammad (S.A.W), jarumi, mai farautar zaki.

Hamza
Rayuwa
HaihuwaMakkah, 568
Harshen uwaLarabci
MutuwaMount Uhud (en) Fassara, 22 ga Maris, 625 (Gregorian)
MakwanciQ12244640 Fassara
Yanayin mutuwadeath in battle (en) Fassara (combat (en) Fassara)
Killed byWahshi dan Harb
Ƴan uwa
MahaifiAbdul-Muttalib
MahaifiyaHalah bint Wuhab
Abokiyar zamaSalma bint Umays (en) Fassara
Hawla b. Qays (en) Fassara
Yara
AhaliSafiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Abdullahi dan Abdul-Muttalib, Abbas dan Abdul-Muttalib, Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Harith ibn ‘Abd al-Muttalib (en) Fassara, Al-Zubayr bin Abdul-Muttalib, Al-Muqawwim ibn Abdul-muttalib (en) Fassara da Abū Lahab
Karatu
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'ahunter (en) Fassara, marubuci da Shugaban soji
Aikin soja
Ya faɗaciBadar
Al-Is Caravan Raid (en) Fassara
Yaƙin Uhudu
Imani
AddiniMusulunci

Tarihi

Shiga Musulunci

Mutuwa

Hamza ya rasu ne ta sanadiyar yaƙin uhudu, ta hannun bawan jubair bin mutiyn wanda ake kira WahShi. Matar Abu Sufyan Hindu ita ta masa umurni da yakawo mata zuciyar Hamza.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: