Kaduna ta Kudu

Karamar hukuma a Kaduna state
(an turo daga Kaduna ta kudu)

Kaduna ta Kudu karamar hukuma ce dake jihar Kaduna, Najeriya.babbar unguwar ta itace makera. Akwai unguwanni kamar su barnawa,Tudun wada,Television, Kakuri, unguwar mu’azu, kabala west, sabon gari, badikko, unguwar sunusi da kurmin mashi.tana da tsayin kilomita 46.2.

Kaduna ta Kudu

Wuri
Map
 10°30′N 7°24′E / 10.5°N 7.4°E / 10.5; 7.4
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Labarin ƙasa
Yawan fili59 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwasupervisory councillors of Kaduna South local government (en) Fassara
Gangar majalisaKaduna South legislative council (en) Fassara
ICT center kaduna ta kudu
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Kaduna_Station_Randabout_01

🔥 Top keywords: