Kasashen tsakiyar Asiya l

Kasashen tsakiyar Asiya Ƙasashe ne a cikin Nahiyar Asiya ta Tsakiya,Karshen sunaye ƙasashen ya kare da "Tan" ma'anar sa kuwa shine Kasa a harshen yaran Parisa[1] [2][3] [4]kasashen sune:-

  1. Kazakystan
  2. Kyrgystan
  3. Tajikistan
  4. Turkmenistan
  5. Uzbekistan[5]
Kasashen tsakiyar Asiya l

Manazarta

🔥 Top keywords: