Kasuwa (wuri)

Wajen da ake samun damar hada-hadar cinikayya

Kasuwa, ko wurin kasuwanci, wani wuri ne da mutane kan hadu lokaci bayan lokaci domin harkokin saye da sayarwa na kayayyakin bukatu, dabbobi, da wasu kayayyaki.[1] A bangarorin duniya daban-daban, wurin cin kasuwa anakiransa da souk (da larabci), bazaar (a Harshen Farsi), a tsaye mercado (Spaniyanci), ko mai yawo tianguis (Mexico), ko palengke (Philippines). Wasu kasuwanni na gudanar da harkokinsu a kullun ne, shiyasa ake masu lakabi da permanent wanda wasu kuma ake gudanar dasu sau daya a mako ko kuma a wasu yankwanaki a makon ko a lokutan shagulgula, kuma ana kiransu da periodic markets. The form that a market adopts is depends on its locality's population, culture, ambient and geographic conditions. The term market covers many types of trading, as market squares, market halls and food halls, and their different varieties. Due to this, marketplaces can be situated both outdoors and indoors.

kasuwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naretail environment (en) Fassara, wuri da Wikimedia duplicated page (en) Fassara
Suna a Kanaいちば
Karatun taikonomi da interaction science (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassaramarket (en) Fassara
The Moorish Bazaar by Edwin Lord Weeks, 1873
Souk Waqif, Doha, Qatar
File:The farmer's market near the Potala in Lhasa.jpg
Farmers' market in Lhasa, Tibet
The Old Market building in Bratislava, Slovakia
Tianguis a model of the Aztec tianguis (marketplace)
Group in the Marketplace, Jamaica, from Harper's Monthly Magazine, Vol. XXII, 1861, p. 176
Spruce Beer Sellers in Jamaica, from Harper's Monthly Magazine, Vol. XXII, 1861, p. 176
Kasuwar yadika
Kasuwar kayan miya

Manazarta

🔥 Top keywords: