Kenya Airways

Kenya Airways kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Nairobi, a ƙasar Kenya. An kafa kamfanin a shekarar 1977. Yana da jiragen sama arba'in, daga kamfanonin Boeing da Embraer.

Kenya Airways
KQ - KQA

Bayanai
Irikamfanin zirga-zirgar jirgin sama
ƘasaKenya
Aiki
Mamba naAfrican Airlines Association
Ƙaramar kamfani na
Jambojet (en) Fassara
Reward program (en) FassaraFlying Blue (en) Fassara
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwaTitus Naikuni (en) Fassara
HedkwataEmbakasi (en) Fassara
Tsari a hukumancelimited company (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira1977
Founded inNairobi
MabiyiEast African Airways (en) Fassara

kenya-airways.com


Wani jirgin kamfanin a filin jirgi na kasa da ke a Komo Kenyatta a birnin Nairobi
🔥 Top keywords: