Leonard Cohen

Leonard Cohen mawaƙin Kanada ne. An haife shi a shekara ta 1934 a Westmount, kusa da Montreal (a cikin Kebek, Kanada); a mutu a shekara ta 2016 a Los Angeles, Tarayyar Amurka.

Leonard Cohen
Rayuwa
Cikakken sunaLeonard Norman Cohen
HaihuwaMontréal, 21 Satumba 1934
ƙasaKanada
MazauniMontréal
Westmount (en) Fassara
MutuwaLos Angeles, 7 Nuwamba, 2016
MakwanciMount Royal (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (falling (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiNathan Bernard Cohen
MahaifiyaMarsha Klonitsky
Abokiyar zamaSuzanne Elrod (en) Fassara
Ma'aurataMarianne Ihlen (en) Fassara
Dominique Issermann (en) Fassara
Rebecca De Mornay (en) Fassara
Suzanne Elrod (en) Fassara
Yara
Karatu
MakarantaMcGill University Faculty of Law (en) Fassara
Pripstein's Camp Mishmar (en) Fassara
Roslyn Elementary School (en) Fassara
Camp B'nai Brith (en) Fassara
Columbia University (en) Fassara
Westmount High School (en) Fassara
McGill University
(1951 - 1955) Bachelor of Arts (en) Fassara
HarsunaFaransanci
Turanci
MalamaiSolomon Klonitzky-Kline (en) Fassara
Sana'a
Sana'asinger-songwriter (en) Fassara, maiwaƙe, street artist (en) Fassara, Marubuci, marubuci, mawaƙi, pianist (en) Fassara, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara, mawaƙi, lyricist (en) Fassara, author (en) Fassara da drawer (en) Fassara
Tsayi1.75 m
Muhimman ayyukaSongs from a Room (en) Fassara
Various Positions (en) Fassara
Old Ideas (en) Fassara
The Future (en) Fassara
Hallelujah (en) Fassara
The Favourite Game (en) Fassara
The Energy of Slaves (en) Fassara
Parasites of Heaven (en) Fassara
Beautiful Losers (en) Fassara
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Wanda ya ja hankalinsaFederico García Lorca (en) Fassara
MambaAmerican Academy of Arts and Sciences (en) Fassara
Artistic movementrock music (en) Fassara
spoken word (en) Fassara
folk rock (en) Fassara
sophisti-pop (en) Fassara
world music (en) Fassara
soft rock (en) Fassara
pop music (en) Fassara
folk music (en) Fassara
pop rock (en) Fassara
blues (en) Fassara
Yanayin muryabass-baritone (en) Fassara
Kayan kidaJita
piano (en) Fassara
murya
Jadawalin KiɗaColumbia Records (en) Fassara
Imani
AddiniYahudanci
Buddha
IMDbnm0169552
leonardcohen.com
Leonard Cohen a shekara ta 1988.
Leonard Cohen
Leonard Cohen

Ya rubuta waƙoƙin da yawa, cikin su har da :

  • Suzanne (da Hausanci: Suzana), 1967
  • So long, Marianne (Sai anjima, Maryan), 1967
  • Bird on the Wire (Tsuntsu akan waya), 1968
  • Dance Me to the End of Love (Rawa mani har zu ƙarshen soyayya), 1984
  • Hallelujah (Aleluya), 1984
  • First We Take Manhattan (Na farko mun kama Manhattan), 1987
  • Everybody Knows (Kowa san), 1988

Waƙoƙinshi, suna nufa al'amura dabban-dabban, ciki har da soyayya, addini, siyasa, jima'i kuma da warewa.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: