Maƙenƙero

Maƙenƙero ko Maƙero (da Turanci: dermatophytosis)[1] wata cuta ce dake fita a jikin fatar mutum wanda ke da ƙaiƙayi sosai. Yakan fara da 'yan kananun kuraje, wanda suke fitowa a zagaye ( circle ), sannan rashin saka mashi magani yana saka ya cigaba da kara girma. Yana cikin cutukan da ake iya dauka, ma'ana wani zaya iya daukarsa daga jikin wani.

Maƙenƙero
Description (en) Fassara
Iridermatomycosis (en) Fassara, tinea (en) Fassara, fungal infectious disease (en) Fassara
cuta
Specialty (en) Fassarainfectious diseases (en) Fassara
dermatology (en) Fassara
SanadiDermatophyte (en) Fassara
Medical treatment (en) Fassara
Maganigriseofulvin (en) Fassara
Identifier (en) Fassara
ICD-10-CMB35.9 da B35
ICD-9-CM110.9, 110 da 110.8
DiseasesDB17492
MedlinePlus001439
eMedicine001439
Disease Ontology IDDOID:8913

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: