Malumfashi

Ƙaramar hukuma sannan birni a jihar Katsina, Najeriya.

Malumfashi (ko Malum Fashi ) karamar hukuma ce a Jihar Katsina, Najeriya. Hedkwatar ta tana cikin garin Malumfashi.

Malumfashi


Wuri
Map
 11°48′N 7°37′E / 11.8°N 7.62°E / 11.8; 7.62
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili674 km²
Bayanan tarihi
Ƙirƙira1975
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tana da fadin kasa kimanin 674 km² da yawan mutum 182,920 a bisa ƙidayar 2006. Shugaban Ƙaramar hukumar na yanzu shine Alhaji Muktar Ammani sannan kuma Mai shari'a Saddiq Abdullahi Mahuta shine Galadiman Katsina kuma Hakimin Malumfashi.

YANAYIN GARIN

Lokacin zafi yana kaiwa kimanin wata 1.9 a malumfashi, wanda yanayin zamin yana kaiwa 95°F sannan yanayin sanyi yana kaiwa kimanin watanni 2.7 wanda kimanin yana kaiwa 86°F a gaba daya shekara yanayi yana caccanzawa.

Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 822.[1]

Wakilin majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Malumfashi/Kafur shine Ibrahim Babangida Mahuta.[2]

Malumfashi tana da kyakkyawar mu'amala tsakanin al'ummar kiristoci da Musulmai Hausawa. Suna zaune lafiya da makwabtansu Hausawa da danginsu.

Fitattun mutane

Manazarta

🔥 Top keywords: