Mashin

Inji me taya biyu da ake hawa

Mashin wanda aka fi sani da Babur (kasancewar kalmar mashin nau`ine na jam`in sunan na`ura). Shi dai babur abun hawa ne na zamani da ake amfani dashi wajen daukaka wahalar tafiye tafiye a wannan lokacin daya samo asali daga kasashen turawa.

Mashin
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namotorcycle based vehicle (en) Fassara, two-wheeler (en) Fassara, single-track vehicle (en) Fassara, road vehicle (en) Fassara da intermediate vehicle (en) Fassara
Amfanimotorcycling (en) Fassara
Associated hazard (en) Fassaramotorcycle accident (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassaramotorcycle model (en) Fassara, engine displacement (en) Fassara da power (en) Fassara
Amfani wajenmotorcyclist (en) Fassara da bikers (en) Fassara
Nada jerinlist of motorcycle manufacturers (en) Fassara
mashin
mace ta dauko yara akan mashin

Asali

Asali dai mashin ba dashi ake amfani ba wajen tafiye-tafiye amman daga baya ne cigaba yazo inda ake amfani dashi domin zaka iya tafiya mai nisa da shi a cikin lokaci kankani.[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: