Mufwankolo Wa Lesa director

Mufwankolo Wa Lesa an haife shi a ranar (12 ga Yulin 1935 - 17 ga Fabrairu 2021) ya kasance ɗan wasan kwaikwayo kuma darektan gidan wasan kwaikwayo na Kongo.ya ba da gudummawa sosai ga wasan kwaikwayo da al'adu a Katanga.[1][2]

Mufwankolo Wa Lesa director
Rayuwa
Haihuwa12 ga Yuli, 1935
ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango
MutuwaLubumbashi, 17 ga Faburairu, 2021
Sana'a
Sana'acali-cali

Manazarta

🔥 Top keywords: