Muhammad Al-Bukhari

takaitaccen tarihin imam bukhari

Imamul Bukhari asalin sunansa shine Muhammad bin Isma’il bin Ibrahim bin Mugira, Abu Abdullah, Al-Ju’ufi, Ana masa kirari da Malamin Malamai na duniya face Malamin sa (Imam Malikk), kuma jagora wajen sanin fiqihun hadisi, yayi karatu a wurin malaminsa wato Babban Malamin nan Imam Malik Ibn Anas.

Muhammad Al-Bukhari
Rayuwa
HaihuwaBukhara (en) Fassara, 20 ga Yuli, 810
ƙasaDaular Abbasiyyah
MutuwaSamarkand (en) Fassara, 1 Satumba 870
MakwanciAl Bukhari Memorial (en) Fassara
Ƴan uwa
MahaifiIsmail ibn Ibrahim
Karatu
HarsunaLarabci
MalamaiAhmad Ibn Hanbal
Ali ibn al-Madini (en) Fassara
Yahya ibn Ma'in (en) Fassara
Ishaq Ibn Rahwayh (en) Fassara
Al-Darimi (en) Fassara
Ɗalibai
Sana'a
Sana'amuhaddith (en) Fassara, maiwaƙe, Ulama'u, Islamic jurist (en) Fassara da Masanin tarihi
Muhimman ayyukaSahi al-Bukhari
al-Adab al-mufrad (en) Fassara
al-Tārīkh al-kabīr (en) Fassara
Q19492250 Fassara
Q19455078 Fassara
Imani
AddiniMusulunci
Mabiya Sunnah

Tarihin rayuwa

An haifi Imamul Bukhari ranar Juma’a sha uku ga watan Shauwal shekara ta(194A.H),mahaifinsa ya rasu tun yana yaro, don haka ya taso a karkashin kulawar mahaifiyarsa.[1]< Imamul Bukhari ya kasance a lokacin da yake yaro ya samu matsala a ganinsa sai ya zamanto ba ya gani,wata rana mahaifiyarsa sai ta yi mafarki da Annabi Ibrahim (AS), sai ya ce mata: Allah ya dawowa da danki ganinsa, da gari ya waye sai taga idon danta ya bude. [2]Allah ya yiwa imamul Bukhari baiwa ta haddar hadisai, harma ana hikaito cewa ya haddace hadisai (70,000) tun yana dan shekara (16), shi yasa wani daga cikin malamai yake cewa: duk hadisin da Imamu Bukhari bai san shi ba, to ba hadisi ba ne, har wasu Malamai ma suna gabatar da shi a wajen sanin hadisi da fiqihun hadisi a kan imam Ahmad da Ishaq. Imam Muslim ya yi karatu a wajensa.[3]<ref>

Manazarta

🔥 Top keywords: