Nwankwo Kanu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Nwankwo Kanu OON (An haife shi a ranar 1 ga watan Augusta shekara ta 1976 Owerri), Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Nwankwo Kanu
UNICEF Goodwill Ambassador (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaOwerri, 1 ga Augusta, 1976 (47 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaTuranci
Ƴan uwa
Abokiyar zamaAmara Kanu Nwankwo  (2004 -
AhaliChristopher Kanu
Karatu
HarsunaTuranci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Heartland F.C. (en) Fassara1992-19932515
  Nigeria national under-17 football team (en) Fassara1993-199365
AFC Ajax (en) Fassara1993-19965425
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya1994-20118712
  Nigeria national under-23 football team (en) Fassara1996-199663
  Inter Milan (en) Fassara1996-1999121
Arsenal FC1999-200411930
West Bromwich Albion F.C. (en) Fassara2004-2006589
Portsmouth F.C. (en) Fassara2006-201214120
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Nauyi90 kg
Tsayi197 cm
EmployersUNICEF
Kyaututtuka
Nwankwo Kanu a cikin ƙungiyar kwallon kafa ta Portsmouth, a shekara ta 2007.

Nwankwo Kanu ya buga wasan ƙwallon ƙafa :

  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Heartland (Nijeriya) daga shekara ta, 1992 zuwa 1993 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ajax Amsterdam (Holand) daga shekara ta, 1993 zuwa 1996 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Inter Milan (Italiya) daga shekara ta, 1996 zuwa 1998 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal (Ingila) daga shekara ta, 1998 zuwa 2004 ;
  • ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta West Bromwich Albion (Ingila) daga shekara ta, 2004 zuwa 2006 ;
  • kuma da ma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Portsmouth (Ingila) daga shekara ta, 2006 zuwa 2012.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: