Rana (lokaci)

Ranakun sati

Rana ko jam'i Ranaku suna ne na duk rana ɗaya dake a kullum, wanda suke haɗa mako. Akwai adadin (rana)ku guda bakwai a cikin mako ko sati.[1][2][3]

Rana
unit of time (en) Fassara, non-SI unit mentioned in and accepted with the SI (en) Fassara da UCUM derived unit (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare natime interval (en) Fassara
Bangare namako
Auna yawan jikitsawon lokaci
Subdivision of this unit (en) Fassaraawa, sa'a
water reflection of kinkaku-ji temple on a sunny day Kyoto Japan

Ranakun Sati

Caption text
LambaRana
1Lahadi
2Litinin
3Talata
4Laraba
5Alhamis
6Juma'a
7Asabar

Manazarta

🔥 Top keywords: