São Paulo

São Paulo Birni ne, da ke a jihar São Paulo, a ƙasar Brazil. Shi ne kuma babban birnin jihar São Paulo. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta dubu biyu da sha biyar 2015, jimillar mutane 21,242,939 (miliyan ashirin sha ɗaya da dubu dari biyu da arba'in da biyu da dari tara ta talatin da tara). An gina birnin São Paulo a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

São Paulo
Flag of the City of São Paulo (en) Coat of arms of São Paulo (en)
Flag of the City of São Paulo (en) Fassara Coat of arms of São Paulo (en) Fassara


TakeAnthem of the Municipality of São Paulo (en) Fassara

Suna sabodaBulus Manzo
Wuri
Map
 23°33′01″S 46°38′02″W / 23.550394°S 46.633947°W / -23.550394; -46.633947
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federative unit of Brazil (en) FassaraSão Paulo (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi11,451,245 (2022)
• Yawan mutane7,518.87 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare naGreater São Paulo (en) Fassara, São Paulo (en) Fassara da São Paulo metropolitan area (en) Fassara
Yawan fili1,523 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuPinheiros River (en) Fassara da Tietê River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara760 m
Wuri mafi tsayiPico do Jaraguá (en) Fassara (1,135 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira25 ga Janairu, 1554
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaMunicipal Chamber of São Paulo (en) Fassara
• Mayor of São Paulo (en) FassaraRicardo Nunes (en) Fassara (16 Mayu 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo01000-000
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho11
Brazilian municipality code (en) Fassara3550308
Wasu abun

Yanar gizoprefeitura.sp.gov.br
Facebook: PrefSP Twitter: prefsp Edit the value on Wikidata
São Paulo


.

Manazarta


Wikimedia Commons on São Paulo


Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
🔥 Top keywords: