Sahabban Annabi

Makusanta, mabiya, magatakarda ko ahalin gidan Muhammad.

Sahaban Annabi: Sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad (SAW) sukai rayuwa dashi suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi. daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya. Su sunkasance masu San junan su da temakon junansu.

Sahabi
human social group (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nafollower (en) Fassara
Bangare naSalaf
Honorific suffix (en) FassaraMay Allah be pleased with him (en) Fassara
AddiniMusulunci
Ta biyo bayaTabi'un

Ka duba nan

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

🔥 Top keywords: