Sarakuna

Sarakuna wannan kalmar jam'in Sarki ce, kuma tana nufin mutum mai mulkan jama'a. Duk wanda kuma yake mulkan wani wuri ko abirni ko a ƙauye shi ake kira da Sarkin wannan yankin.[1]A ƙasar da Sarki da yake mulka yana da mataimaka, wanɗanda su ake kira da Hakimi,'yayan Sarki idan namiji ne sai akirashi da Yarima da turanci kuma Prince, idan ɗiya macece kuma Gimbiya da turanci kuma Princess.[2]

Misali

  • Sarkin yankinmu adali ne a wurin gudanar da mulkinsa.
  • Sarki ya naɗa ɗansa a Hakimta.
  • Sarauniya taje aikin Hajji.

Manazarta

🔥 Top keywords: