Shugaban Nijeriya

Shugaban Tarayyar Nijeriya, shi ne shugaban ƙasa kuma shugaban majalisar, zartarwa na Nijeriya. Shugaban Najeriya kuma shi ne Babban shugaba mai-iko na Hukumomin tsaron Najeriya,Ana zaben Shugaban ne a duk bayan zaben gama,gari, wanda ke gudana bayan shekaru hudu 4 Shugaban kasa a Nijeriya na farko shi ne Nnamdi Azikiwe, wanda ya kama aiki daga daya ga watan October, shekara ta alif dari Tara da sitting da uku 1963,Shugaban kasa na yanzu mai,ci shi ne, Bola Ahmed Tinubu kuma ya kama aiki ne daga watan Mayu ashirin da tara, 29, shekara ta dubu biyu da ashirin da uku 2023, a matsayin shugaba na 16 Sabon shugaban najeriya Bola Ahmed Tinubu yayi rantsuwa kafin Fara aiki a shekara ta dubu biyu da ashirin da uku a eagle square a Abuja birnin tarayyar Najeriya,a ranar talatin (30) ga wata ta shekarar dubu biyu da ashirin, da uku Jerin shugabannin jihohin Najeriya

shugaban ƙasar Najeriya
public office (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naPresident of the Republic (en) Fassara da shugaban gwamnati
Bangare naMajalisun Najeriya
Farawa1 Oktoba 1963
Sunan hukumaPresident of the Federal Republic of Nigeria
Suna a harshen gidaPresident of the Federal Republic of Nigeria
Wurin zama na hukumaAso Rock Villa
Appointed by (en) FassaraZabe a Najeriya
Officeholder (en) FassaraBola Ahmad Tinubu
ƘasaNajeriya
Applies to jurisdiction (en) FassaraNajeriya
Substitute/deputy/replacement of office/officeholder (en) Fassaramataimakin shugaban ƙasar Najeriya
Shafin yanar gizostatehouse.gov.ng
Yadda ake kira macepresidenta de Nigeria, prezidentka Nigérie, נשיאת ניגריה da predsednica Nigerije
Nada jerinJerin shugabannin ƙasar Nijeriya
Tutar Najeriya

Manazarta

  ALLAYAKIYAYI.   WANAMA
🔥 Top keywords: