Ajuma Ameh-Otache

Ajuma Ameh-Otache (1 Disamba 1984 – 10 Nuwamba 2018) ta kasance yar wasan kwallon kafa Tana daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar Olympics ta bazara ta 2004 [1][2]A matakin kulob din ta buga wa Pelican Stars wasa . tana buga ma Najeriya tsakiya a wasanni kwallan kafa.[3]

Ajuma Ameh-Otache
Rayuwa
HaihuwaNajeriya, 1 Disamba 1984
ƙasaNajeriya
Mutuwa10 Nuwamba, 2018
Karatu
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2004-2004
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya

Ameh-Otache ta mutu a ranar 10 ga Nuwamba 2018 tana da shekara 33, ba a ba da cikakken bayani game da musababbin mutuwarta ba. [4]

Duba kuma

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2004

Manazarta

🔥 Top keywords: