Bulala

Bulala ana nufin abun horo da ake amfani da ita wajen horo. Musamman dabbobi tunba jaki da doki.

Bulala
weapon functional class (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naMakami, torture instrument (en) Fassara da tack (en) Fassara
AmfaniKafar Azaba da physical restraint (en) Fassara
Amfani wajenslave owner (en) Fassara
MCN code (en) Fassara6602.00.00
bullala
mace zatayi bullala

Amma wani lokacin akanyi amfani da ita gurin horon kan gararrun mutane har makarantu da yara a gida, Amma ba kamar yadda ake amfani da ita a gurin dabbobi.

Manazarta

🔥 Top keywords: