Daichi Kamada

Daichi Kamada an haife shi 5 ga Agusta 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Japan wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari ko kuma ɗan wasan gaba don ƙungiyar Serie A Lazio da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Japan.

Daichi Kamada
Rayuwa
HaihuwaEhime Prefecture (en) Fassara, 5 ga Augusta, 1996 (27 shekaru)
ƙasaJapan
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Sagan Tosu (en) Fassara2015-20176513
  Eintracht Frankfurt (en) Fassara2017-202312720
Sint-Truidense V.V. (en) Fassara2018-20193415
  Japan national football team (en) Fassara2019-317
  S.S. Lazio (en) Fassara3 ga Augusta, 2023-unknown value161
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Lamban wasa6
Nauyi72 kg
Tsayi180 cm

Manazarta

🔥 Top keywords: