Japan

Japan kasa ce, wadda kungiyar tsibirai ce, da ke a gabashin nahiyar Asiya. Japan tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 377,972. Japan tana da yawan jama'a 126,672,000, bisa ga jimillar shekarar 2017. Babban birnin Japan, Tokyo . Japan tana da tsibiri da yawa, fiye da 6,800; manyan tsibiran Japan, su ne Honshu, Hokkaido, Kyushu kuma da Shikoku.

Japan
日本 (ja)
Flag of Japan (en) Imperial Seal of Japan (en)
Flag of Japan (en) Fassara Imperial Seal of Japan (en) Fassara


TakeKimigayo (en) Fassara

Kirari«Endless discovery»
Official symbol (en) FassaraSasakia charonda (en) Fassara, Green Pheasant (en) Fassara, cherry blossom (en) Fassara, Chrysanthemum morifolium (en) Fassara da sumo (en) Fassara
InkiyaСтрана Восходящего Солнца, Terra del sol naixent, The Land of the Rising Sun, ארץ השמש העולה, Land der aufgehenden Sonne, 日出る国, Pays du Soleil levant, Країна Сонця, що сходить da Země vycházejícího slunce
Wuri
Map
 35°N 136°E / 35°N 136°E / 35; 136

Babban birniTokyo
Yawan mutane
Faɗi125,440,000 (2022)
• Yawan mutane331.88 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiHarshen Japan
AddiniShinto, Buddha da Kiristanci
Labarin ƙasa
Bangare naEast Asia (en) Fassara
Yawan fili377,972.28 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuSea of Japan (en) Fassara, Pacific Ocean, Sea of Okhotsk (en) Fassara, East China Sea (en) Fassara da Philippine Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayiMount Fuji (en) Fassara (3,776 m)
Wuri mafi ƙasaHachirōgata (en) Fassara (−4 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiEmpire of Japan (en) Fassara da Second Shō Dynasty (en) Fassara
Ƙirƙira 29 Nuwamba, 1890:  (Constitution of the Empire of Japan (en) Fassara)
3 Mayu 1947:  (The Constitution of Japan (en) Fassara)
11 ga Faburairu, 660 "BCE":  (Q1209728, Q20042053)
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwaGovernment of Japan (en) Fassara
Gangar majalisaNational Diet (en) Fassara
• Emperor of Japan (en) FassaraNaruhito (1 Mayu 2019)
• Prime Minister of Japan (en) FassaraFumio Kishida (en) Fassara (4 Oktoba 2021)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Japan (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara5,005,536,736,792 $ (2021)
Kuɗiyen (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.jp (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+81
Lambar taimakon gaggawa119 (en) Fassara, 110 da 118 (en) Fassara
Lambar ƙasaJP
Twitter: JapanGov Edit the value on Wikidata
Tutar Japan.
Majalisar Japan.

Japan ta samu 'yancin kanta a karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Isa (A.S).

Sarkin Japan Akihito ne daga shekarar 1989. Firaministan Japan Shinzo Abe ne daga 2012; mataimakin firaminista Taro Aso ne daga shekarar 2012.

Tarihi

Mulki

Arziki

Wasanni

Fannin tsaro

Kimiya

Al'adu

Addinai

Mutane

Hotuna

Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

🔥 Top keywords: