Emmanuel Eseme

Emmanuel Aobwede Eseme (an haife shi a ranar 17 ga watan Agusta, shekara ta alif 1993) ɗan wasan tseren Kamaru ne. Ya fafata ne a tseren mita 200 na maza a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya na shekarar 2019. da aka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar.[1] Bai cancanci shiga wasan kusa da na karshe ba.[2] [3]

Emmanuel Eseme
Rayuwa
Haihuwa17 ga Augusta, 1993 (30 shekaru)
ƙasaKameru
Sana'a
Sana'adan tsere mai dogon zango
Athletics
Sport disciplinessprinting (en) Fassara
200 metres (en) Fassara
Records
SpecialtyCriterionDataM
Personal marks
SpecialtyPlaceDataM
 
Kyaututtuka

A cikin wannan shekarar, ya kuma shiga gasar tseren mita 200 na maza da na mita 4×100 na maza a gasar wasannin Afirka ta shekarar 2019, a duka biyun ba tare da samun lambar yabo ba.[4]

Ya wakilci Kamaru a gasar bazara ta shekarar 2020, a Tokyo, Japan a gasar tseren mita 200 na maza.[5]

Manazarta