Gatari

Gatari wani kayan amfani ne da ake saran itace dashi a gida ko a daji ko wajen saran wani abu [1] Wato dai shi gatari harkar datse-datse ake yi dashi. Hausawa sukanyi wata karin magana sukan ce "Idan mutum ya ce zai hadiye gatari sai ka rike masa kotar" wato idan ka hana mutum abu yace sai yayi sai ka barshi yayi. Ko kuma suce "Allah tsari gatari da saran shuka" [2] wato Allah ya kiyaye inyi kaza da kaza.

gatari
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nahand tool (en) Fassara, separation device (en) Fassara, archaeological artifact (en) Fassara da artificial physical object (en) Fassara
Name (en) Fassaradigka
Amfani wajenlumberjack (en) Fassara da Kafinta
MCN code (en) Fassara8201.40.00
Wannan shine gatari mai faɗin baki

Manazarta

🔥 Top keywords: