Idon, Najeriya

Idon[1] gari ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Kajuru, a kudancin jihar Kaduna, a yankin Middle Belt, a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 800.[2] Garin na da tazarar kilomita 69 daga babban birnin jihar Kaduna.[3]

Idon, Najeriya

Wuri
Map
 10°06′N 7°54′E / 10.1°N 7.9°E / 10.1; 7.9

Sufuri

Titin Idon zuwa Kachia

Titin jirgin kasa

Garin Idon yana aiki da wata tashar da ke kusa a kan wani reshe na hanyar layin dogo na ƙasa.

Manazarta

Hanyoyin haɗi na Waje

Wikimedia Commons on Idon, Najeriya 07°54′00″E / 10.10000°N 7.90000°E / 10.10000; 7.90000