Jamal Musiala

Jamal Musiala Jamal Musiala an haife shi a ranar 26 ga Fabrairu 2003 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Jamus wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari kuma winger don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga Bayern Munich dan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Jamus. Wanda ake yi masa lakabi da "Bambi", saboda iya yankar sa mai ban mamaki, ana daukarsa a matsayin daya daga cikin manyan matasan 'yan wasa a duniya.

Jamal Musiala
Rayuwa
HaihuwaStuttgart, 26 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasaJamus
Birtaniya
Harshen uwaJamusanci
Turanci
Karatu
HarsunaJamusanci
Turanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
  FC Bayern Munich II (en) Fassara2020-2020102
  FC Bayern Munich2020-unknown value
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Tsayi184 cm
Kyaututtuka
IMDbnm12023636

Manazarta

🔥 Top keywords: