Birtaniya
Birtaniya ko Biritaniya (da Turanci: British), ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Birtaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 242,495. Biritaniya tana da yawan jama'a kimanin mutane 4,954,645, bisa ga jimillar ƙidayar shekara ta 2016. Biritaniya tana da iyaka da Ayilan. Babban birnin Biritaniya, Landan ne, Magana sosai, Birtaniya, ta ƙunshi Ingila, Weyilz kuma da Sukotilan. United Kingdom (da Hausanci: Masarauta Ɗaya ko Masarauta Haɗaɗɗiya), ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan kuma da Ayilan ta Arewa. Tsibirin Birtaniya, ya ƙunshi Ingila, Weyilz, Sukotilan, Ayiland ta Arewa, kuma da ƙasar Ayilan.
Birtaniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
United Kingdom of Great Britain and Northern Ireland (en-gb) | |||||
| |||||
Take | God Save the King (en) | ||||
Kirari | «Dieu et mon droit» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Landan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 67,326,569 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 277.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci (de facto (en) ) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Common Travel Area (en) | ||||
Yawan fili | 242,495 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Ben Nevis (en) (1,344 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | The Fens (en) (−4 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United Kingdom of Great Britain and Ireland | ||||
Ƙirƙira | 6 Disamba 1921: (Anglo-Irish Treaty (en) ) 12 ga Afirilu, 1927 | ||||
Muhimman sha'ani | |||||
Ranakun huta | New Year's Day (en) (January 1 (en) ) Kirsimeti (December 25 (en) ) Saint Patrick's Day (en) (March 17 (en) ) International Workers' Day (en) (May 1 (en) ) Boxing Day (en) (December 26 (en) ) Easter Monday (en) (Easter + 1 day (en) ) Good Friday (en) (Easter − 2 days (en) ) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of the United Kingdom (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of the United Kingdom (en) | ||||
• monarch of the United Kingdom (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Firaministan Birtaniya | Rishi Sunak (25 Oktoba 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Kotun Koli na Ƙasar Ingila | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 3,122,480,345,925 $ (2021) | ||||
Kuɗi | pound sterling (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC±00:00 (en) | ||||
Suna ta yanar gizo | .uk (en) da .gb (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +44 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) da *#06# | ||||
Lambar ƙasa | GB | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | GB-UKM | ||||
NUTS code | UK | ||||
Wasu abun | |||||
Yanar gizo | gov.uk | ||||
Sarauniyar Birtaniya Charles 3.
Birtaniya ta samu 'yanci kafin ƙarni na goma.
Tarihi
Mulki
Sarauta
Damakaradiyya
Mulkin mallaka
Arzikin kasa
Ilimi
Wasanni
Kwallan ƙafa
Kiriket
Al'adu
Yarika
Abinci
A ƙasar Ingila suna da abinci kala daban-daban.
- Dan kalin turawa soyayye sala sala
- Barbadin naman kaza da shinkafa
- Abinci mai suna Brunch
- Abinci mai suna Aappe, amman daidai yake da waina a kasar Hausa
- Kwado na kayan ganye
Addini
Kiristanci
Musulunci
Tsaro
Sojoji
Yan sanda
Kiwon lafiya
Sufuri
Jirgin sama
Jirgin ƙasa
Yanayi
A ƙasar Ingila akwai yanayin zafi da sanyi.
- Wani fili mai suna Avenue
- Fili mai suna Aston court
- Gulbi a Clumber Park
- Ganyen bishiya suna zubewa a lokacin sanyi
Manazarta
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Arewacin Turai | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | |
Kudancin Turai | Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Yammacin Turai | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland |
Tsakiyar Azsiya | Kazakhstan | Àisia an Iar |