Jerin birane da garuruwa a Croatia

Yankunn birane a Croatia na iya samun matsayin grad (wanda za'a iya fassara shi a matsayin gari ko birni saboda babu bambanci tsakanin kalmomin biyu a cikin Croatian) idan ya cika ɗayan buƙatun da ke biyowa: