José Mourinho

José Mário dos Santos Mourinho Félix, GOIH (Furucci da Portuguese: [ʒuˈzɛ moˈɾiɲu]; An haife shi a ranar 26 ga watan Janairu shekarar 1963), ya kasan ce kwararren koci ne daga kasar Portugal kuma tsohon dan'wasa A matsayin sa name horarwa, Mourinho ya lashe manyan gasa guda 25, wanda yasa ya zama daya daga cikin masu horarwa da suka sami nasara a tarihi. Ya zama kocin kasar Portugal na karni kyautar da Portuguese Football Federation (FPF) ta bashi a shekarar 2015, kuma yana rike da distinction na zama kocin farko daya kashe £1 billion akan sayan yan'wasa. Saboda dabarun sa na ilimi, kwarjinin sa da controversial personality, kuma hakan ne abokan takarar sa ke masa lakabi Cesar itace emphasis on getting results over playing beautiful football, ana kwatanta shi, daga masu sonsa da kuma masu kushe sa, da mai horar da Argentina Helenio Herrera. Ana ganinsa a matsayin daya daga cikin manyan masu horarwa na kowace lokaci a Duniya.

José Mourinho
Rayuwa
Cikakken sunaJosé Mário dos Santos Mourinho Félix
HaihuwaSetúbal (en) Fassara, 26 ga Janairu, 1963 (61 shekaru)
ƙasaPortugal
Ƴan uwa
MahaifiJosé Manuel Mourinho Félix
Karatu
MakarantaTechnical University of Lisbon (en) Fassara
HarsunaPortuguese language
Yaren Sifen
Italiyanci
Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'aassociation football coach (en) Fassara, ɗan wasan ƙwallon ƙafa da Mai wanzar da zaman lafiya
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
Rio Ave F.C. (en) Fassara1980-1982162
C.F. Os Belenenses (en) Fassara1982-1983162
G.D. Sesimbra (en) Fassara1983-1985351
Comércio e Indústria (en) Fassara1985-1987278
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga tsakiya
Nauyi70 kg
Tsayi174 cm
EmployersVitória F.C. (en) Fassara
C.F. Estrela da Amadora (en) Fassara
A.D. Ovarense (en) Fassara
Sporting CP  (1992 -  Disamba 1993)
FC Porto (en) Fassara  (1994 -  1996)
FC Barcelona  (1996 -  2000)
Kyaututtuka
Sunan mahaifiThe Special One
IMDbnm1542742
hoton mai horarwa mourinho

Anazarci

🔥 Top keywords: