Kevin Berlin

Kevin Berlín Reyes (an haife shi ranar 25 ga watan Afrilun 2001) ɗan ƙasar Mexico ne. A cikin shekarar 2019, ya wakilci Mexico a gasar Pan American Games na 2019 kuma ya ci lambar zinare a gasar dandalin mita 10 na maza.[1] Berlín da Iván García suma sun sami lambar zinare a gasar dandali na mita 10 da aka daidaita tsakanin maza.[2]

Kevin Berlin
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsinamiji
Ƙasar asaliMexico
Country for sport (en) FassaraMexico
SunaKevin
Shekarun haihuwa25 ga Afirilu, 2001
Wurin haihuwaVeracruz (en) Fassara
Sana'acompetitive diver (en) Fassara
Wasadiving (en) Fassara
Participant in (en) Fassaradiving at the 2020 Summer Olympics – men's synchronized 10 metre platform (en) Fassara


A cikin shekarar 2017, ya ƙare a matsayi na 10 a gasar dandali na mita 10 da aka daidaita na maza a gasar cin kofin ruwa ta duniya ta shekarar 2017 da aka gudanar a Budapest, Hungary. A cikin shekarar 2019, ya ƙare a matsayi na 7 a wannan taron a gasar cin kofin ruwa ta duniya na shekarar 2019 da aka gudanar a Gwangju, Koriya ta Kudu.A cikin shekarar 2021, ya yi takara a gasar tseren mita 10 da aka daidaita ta maza a gasar Olympics ta bazarar 2020 da aka gudanar a Tokyo, Japan.

Manazarta