Lambu

Lambu wani guri ne wanda ake keɓewa dan yin shuke-shuke, ana shuka fulawa mai launin Kore acikin sa domin samun ado aguri, sannan ana yin shuke-shuke na kayan marmari, kamar Mangwaro, Gwanda, Ayaba, dadai sauransu, lambu gurine Wanda yake da nau'ika masu ban sha'awa, akwai lambu na Manoma, sai kuma lambun da ƴan ƙauye suke aikin lambu ba dan komai ba sai dan ya zama shine gurin samun abincin su da kuma kuɗin kashewarsu, lambu ana samun alheri acikinsa sosai, domin duk Wanda yake da lambu baya rabuwa da farin ciki ako da yaushe, ana Shiga cikinsa domin a huta kokuma ashiga domin a ɗauki hotuna, lambu yana da matuƙar farin jini agurin al'umma saboda launikan dake cikinsa nasu ban sha'awa. Sannan Lambu akan sameshi a wajen gida da kuma cikin gida. Ya zama Al'ada ga wa'inda sukeda hali/arziki yin lambu a cikin gida. Lambu akan yishi domin sana'a ko kuma waje na nishadi.

lambu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nalandscape (en) Fassara, exterior space (en) Fassara, wurin aiki, artificial geographic object (en) Fassara da architectural structure (en) Fassara
Amfanipleasure (en) Fassara
Kyauta ta samubiotope of the year (en) Fassara
Hashtag (en) Fassaragardens
Lambu

Manazarta

🔥 Top keywords: