Madhya Pradesh

Madhya Pradesh Jiha ce, da ke a tsakiyar ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 308,252 da yawan jama’a 72,626,809 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1956. Babban birnin jihar Bhopal ne. Birnin mafi girman jihar Indore ne. Lalji Tandon shi ne gwamnan jihar. Jihar Madhya Pradesh tana da iyaka da jihohin biyar : Uttar Pradesh a Arewa maso Gabas, Chhattisgarh a Kudu maso Gabas, Maharashtra a Kudu, Gujarat a Yamma da Rajasthan a Arewa maso Yamma.

Madhya Pradesh
मध्य (hi)
मध्य प्रदेश (mr)


Suna sabodacenter (en) Fassara
Wuri
Map
 23°N 77°E / 23°N 77°E / 23; 77
ƘasaIndiya

Babban birniBhopal (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi72,597,565 (2011)
• Yawan mutane235.52 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili308,245 km²
Wuri mafi tsayiDhupgarh (en) Fassara (1,352 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiJubbulpore Division (en) Fassara
Ƙirƙira26 ga Janairu, 1950
Tsarin Siyasa
Gangar majalisaMadhya Pradesh Legislative Assembly (en) Fassara
• Shugaban ƙasaOm Prakash Kohli (en) Fassara (8 Satumba 2016)
• Chief Minister of Madhya Pradesh (en) FassaraMohan Yadav (en) Fassara (13 Disamba 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2IN-MP
Wasu abun

Yanar gizomp.gov.in
Taswirar yankunan jihar Madhya Pradesh.

Hotuna

Manazarta

🔥 Top keywords: