Mai kare ƴancin ɗan'adam

Mai Kare yancin dan'adam ko Mai rajin yancin dan'adam mutum ne wanda, shi kadai ko da wasu, yake aiki dan tabbatar ko kare yancin dan'adam. Zasu iya zama dan jarida, Masanan muhalli, masu to non silili, gungiyar yan'kasuwa, lauyoyi, malamai, ko kawai mutane daddaiku su kadai. Suna kare yanci amatsayin bangaren aikin su ko kuma kawai akan sa kai. A sakamakon ayyukansu, su kan shiga cikin mawuyacin hali, kamar fuskantar turjiya da suka ko farmaki iri da dama, kamar sharri, bibiya, cin-zarafi, tuhuman karya, kame, kangewa daga hulda da jama'a ta hanyar hana su cin gashin su na yancin tarayya, da Kuma kai masu farmaki a zahiri ko a boye.[1]

Mai kare ƴancin ɗan'adam
sana'a
Bayanai
Ƙaramin ɓangare napolitical activist (en) Fassara
Field of this occupation (en) Fassarahuman rights activism (en) Fassara da protection of human rights (en) Fassara
Yadda ake kira namijiناشط حقوق الإنسان, праваабаронец, defensor de los derechos humanos, militant pour les droits de la personne humaine da aktîvîstê mafên mirovan

Manazarta

🔥 Top keywords: