Makamashi

{{hujja}

Makamashi
Bayanai
Ƙaramin ɓangare naphysical quantity (en) Fassara, scalar quantity (en) Fassara da extensive quantity (en) Fassara
Bangare namass–energy equivalence (en) Fassara da Universe (en) Fassara
AmfaniEnergy industry da energy technology (en) Fassara
Karatun taenergetics (en) Fassara
ISQ dimension (en) Fassara
Quantity symbol (LaTeX) (en) Fassara da
External data available at URL (en) Fassarahttp://data.europa.eu/euodp/en/data/group/eurovoc_domain_100159
Has characteristic (en) Fassaranauyi, conservation of energy (en) Fassara da form of energy (en) Fassara
Recommended unit of measurement (en) Fassarajoule (en) Fassara, electronvolt (en) Fassara da kilogram square metre per square second (en) Fassara
makamashi
mata sun ɗauko makamashin wuta na faskare

Makamashi: Shine duk wani abu da ake haɗa shi tare da wasu abubuwa domin su cakuɗu su bayar da wuta ko wuta mai zafi ko dan ai amfani dashi a wurin yin aiki. Ma'anar makamashi da fari anfara amfani dashi ne wurin ma'anar duk wani abu da ka iya bayar da chemical energy amma an daɗe da canja wurin nufin duk wani abu dake bayarda zafin wuta, kamar irin wutar nukiliya ta hanyar (via nuclear fission and nuclear fusion).

Zafin wutan da makamashi ke fitarwa sanadiyar cakuɗuwa da wasu abubuwan na canjawa zuwa mechanical energy hanyar, wasu lokutan zafin shima na zama dan dumamawa, dafa abinci ko heat engine, industrial processes.[1]

Manazarta

🔥 Top keywords: