Mohammad Reza Pahlavi

Mohammad Reza Pahlavi ( Persian , 16 ga Oktoba, 1919 - 27 ga Yuli, 1980) shi ne Shah na ƙarshe na Iran . Ya kasance Shah na Iran bayan hamɓarar da mahaifinsa na 1941, har zuwa juyin juya halin Iran a 1979. Bayan juyin juya halin 1979, gwamnatin Iran ta sauya zuwa jamhuriyar Musulunci .

Mohammad Reza Pahlavi
Shah

16 Satumba 1941 - 11 ga Faburairu, 1979
Reza Shah (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaTehran, 26 Oktoba 1919
ƙasaPahlavi Iran (en) Fassara
MutuwaKairo, 27 ga Yuli, 1980
MakwanciAl-Rifa'i Mosque (en) Fassara
Yanayin mutuwaSababi na ainihi (lymphoma (en) Fassara)
Ƴan uwa
MahaifiReza Shah
MahaifiyaTadj ol-Molouk of Iran
Abokiyar zamaFawzia Fuad (en) Fassara  (1939 -  1945)
Soraya Esfandiari-Bakhtiari (en) Fassara  (1951 -  1958)
Farah Pahlavi (en) Fassara  (1959 -  1980)
Yara
AhaliHamdamsaltaneh Pahlavi (en) Fassara, Fatemeh Pahlavi (en) Fassara, Ashraf Pahlavi (en) Fassara, Ali Reza Pahlavi I (en) Fassara, Gholam Reza Pahlavi (en) Fassara, Ahmad Reza Pahlavi (en) Fassara, Abdul Reza Pahlavi (en) Fassara da Shams Pahlavi (en) Fassara
YarePahlavi dynasty (en) Fassara
Karatu
MakarantaInstitut Le Rosey (en) Fassara
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da sarki
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Aikin soja
Ya faɗaciYakin Duniya na II
Imani
AddiniShi'a
IMDbnm0656624
Mohammad Reza Pahlavi

Ya mutu a asibitin Alkahira sakamakon cutar sankarar bargo a ranar 27 ga Yuli, 1980 yana da shekara 60.

🔥 Top keywords: