Opah Clement

Dan kwallo ne a kasar Tanzaniya

Opah Clement Tukumbuke Sanga (an haife ta a ranar 14 ga watan Fabrairu shekarar 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Tanzaniya wanda ke buga wasan gaba a ƙungiyar Beşiktaş ta Turkiyya, aro daga ƙungiyar Simba Queens ta Tanzaniya, da kuma ƙungiyar mata ta Tanzaniya .

Opah Clement
Rayuwa
HaihuwaTanzaniya, 14 ga Faburairu, 2001 (23 shekaru)
ƙasaTanzaniya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
ƘungiyoyiShekaruWasanni da ya/ta bugaƘwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka

Ayyukan kasa da kasa

Clement ya buga wa tawagar Tanzaniya 'yan kasa da shekara 20 wasa . Clement ta fara taka leda a tawagar kasar Tanzaniya yayin gasar COSAFA ta mata ta shekarar 2020 .

Girmamawa

  • Gasar Mata ta COSAFA : 2021

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

  • Opah Clement at Global Sports Archive
  • Opah Clement on Instagram