Ruth Kadiri

Rut Kadiri (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988A.c) yar wasan kwaikwayo ce a Nijeriya, screenwriter da kuma fim.[1]

Ruth Kadiri
Rayuwa
HaihuwaEdo, 24 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHarshen Ibo
Karatu
MakarantaYaba College of Technology : business administration (en) Fassara
Jami'ar Lagos : social communication (en) Fassara
HarsunaTuranci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aJarumi, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDbnm4184892

Kuruciya

An haifi Ruth Kadiri a garin Benin, jihar Edo, a Najeriya. Ta yi karatun sadarwa a jami'ar Legas da kuma harkokin kasuwanci a kwalejin Fasaha ta Yaba.[2]

Rayuwa

Ruth Kadiri

Jarumar ta boye alakar ta har zuwa watan Disambar shekara ta, 2017, lokacin da ta sanar da cewa an mata baiko a shafinta na sada zumunta.[3] A ranar 26 ga watan Agusta shekara ta, 2020, ta kuma yi bikin zagayowar ranar haihuwar diyarta.[4]

Ayyuka

Kadiri ta fara fotowa acikin fina-fian Nollywood a fim din Boys Cot [5] sannan kuma tun daga lokacin tana da fina-finai sama da hamsin. A matsayinta na marubuciyar fim, ta rubuta kuma ta taimaka wajen rubuta fina-finai da dama da suka hada da Matters arising, Heart of a fighter, Ladies Men, Sincerity, First Class or over the edge. Ruth kuma ta shirya fina-finai kamar su Matters Arising,[6] Over the Edge,[7] Somebody lied[8] da kuma Memory Lane, wanda ke jawo hankali akan ƙarya da yaudara.

Filmography

  • A cikin Makamanku (2017)
  • Bakar Amarya (2017)
  • Mun Yaudara ( ari (2017)
  • WET ta Ruth Kadiri (2018)
  • Tafiya ta Ruth Kadiri (2018)
  • Masoyan Black Black (2018)
  • Soyayya Mai Kyau (2019)
  • Matar Bebe (2020)
  • Ya Yi Tsohuwa don Loveauna (2020)
  • Hawaye na Seedan da Aka ƙi (2020)

Kyauta da gabatarwa

ShekaraTaronMatakiSakamakonManazarta
2015Kyautar Nishadi ta Najeriyastyle="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewata lashe gasan[9]
Kyaututtukan Kwalejin Icons Academystyle="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba[10]
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba[11]
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba
2018Gwarzon Jama'ar Garin Mutanestyle="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|LashewaTa lashe gasan[12]
Gwarzon Jama'ar Garin Mutanestyle="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba
2019Kyaututtukan Finafinai na Ghanastyle="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba[13]
Kyaututtukan Finafinai na Ghanastyle="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|AyyanawaAn zabeta amma bata ci ba

Duba kuma

  • Jerin furodusoshin fim na Najeriya

Manazarta

Hanyoyin haɗin waje

  • Ruth Kadiri on Instagram
🔥 Top keywords: