Sallar isha`i

Sallar isha`i daya ne daga cikin farillan Sallah guda biyar ,ana kiranta da isha`i ne saboda lokacin ne ake cin abincin dare , tana da raka`o`i guda hudu ana karanta Fatiha da Sura a bayyane..[1][2][3][4] [5][6][7] .[8][9][10][11]

Sallar isha`i
Sallah
Bayanai
AddiniMusulunci
MabiyiSallan Magariba
Ta biyo bayaSallan Alfijiri

Diddigin bayanai na waje

Diddigin bayanai

🔥 Top keywords: