Sallar asuba

Sallan Alfijiri
Sallah
Bayanai
MabiyiSallar isha`i
Ta biyo bayaSallah Azzahar

sallar asuba ( Larabci: فجر‎ Hausa: itace salla ta farko a yini cikin jerin sallolin Farilla wanda Allah (S.W.A)

A)

ya wajabta akan kowane mutum musulmi mai hankali, baligi.

Adadin raka'o'i

Sallar asuba tanada adadin raka'o'i guda biyu, kuma duka ana bayyana karatun ta afili.

Manazarta

🔥 Top keywords: