Software

Software daya ne daga cikin bangare na na'ura mai kwakwalwa, wato (computer) wannan bangarin da ba'a iya tabawa sai dai kawai a gani,(you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan kamar sauwake samanun alaka da kayan da ke cikin naura. ta hanyan sauwaka ayyuka.rabe-raben software:(1) Software na likau (application software)(2) Software na naura (system software)

software
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nacreative work (en) Fassara, written work (en) Fassara, means (en) Fassara da kayayyaki
Bangare nana'ura
Karatun tasoftware engineering (en) Fassara
Tarihin maudu'ihistory of software (en) Fassara
Model item (en) FassaraWindows XP (en) Fassara, Mozilla Firefox (en) Fassara, SQLite (en) Fassara, VLC media player (en) Fassara da GNOME Shell (en) Fassara
Hannun riga dacomputer hardware (en) Fassara
Nada jerinlist of softwares (en) Fassara

misalin software na likaumicrosoft office word, corel draw, adobe reader, visual studio, auto card da sauran su.misalin software na nauuraMicrosoft Windows operating system, Linus Operating system, Unix Operating system da Mac Operating system. wainnan sune operating system guda hudu da aka fi sani kuma akafi amfani dasu a wurin masana kimiyya daban - daban.

Manazarta

🔥 Top keywords: