Barka da zuwa!

Ni Robot ne ba mutum ba.

Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abubakar Kaddi! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:28, 7 Oktoba 2023 (UTC)

Gyara

Aslm, @Abubakar Kaddi Brk da yau. Na ga kana saka Kuma a tsakkiyar An....Haifeshi... hakan bai bada ma'ana ba An kuma haife shi! ?. Hakan na nufin an sake haifuwar shi kenan!!. Ya kamata mu riƙa sanin gyaran da mu ke. Dukkan mu Hausawa ne. Nagode. BnHamid (talk) 13:08, 9 ga Janairu, 2024 (UTC)

Shekarar

@Abubakar Kaddi na lura kana saka shekarar da haruffa bayan an riga da an saka lambobin kaga hakan zai zamana Misali, An haifeshi ranar 8 ga watan Disamba, ashekara ta alif dari tara da tamanin da bakwai 1987 kaga an saka shekarar sau biyu kenan. Ka dena haka idan har ba'a saka sunan shekarar ba kuma ka saka da haruffa is okay, Amman idan an saka da lambobi kai kuma ka kara da haruffa to mike nan kayi ?!. Duk wani bahaushe ko mai jin Yaren Hausa idan aka saka 1987 ya san mi ake nufi !. Ina fatan kasan ka'idoji gyara ba wai ku riƙa gyara wanda bai bada ma'ana. Nagode. BnHamid (talk) 09:17, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)

Assalam Alaikum @BnHamid, Na fahimci duk abinda kake nufi kuma Insha'Allah zan cigaba da yin yadda ka shawarce Ni. Ina so ka bude Ni domin ci gaba da yin gyara a Wikipedia. Nagode Abubakar Kaddi (talk) 20:31, 5 ga Faburairu, 2024 (UTC)
🔥 Top keywords: