Wikipedia:Admin

Tambarin Admin a Wikipedia.

Wikipedia nada ma'aikata na musamman da suke kula da sarrafa kwamfuta wajen tafiyar da tsare-tsare na shafin. Sudai wadannan ma'aikatan wikipedia ta zabesu ne sabo da ta yarda dasu. To amma hakan ba wai yana nufin cewar su ma'aikan na wikipedia sunfi kowa bane.

Masu gudanarwa

A~Z

  1. Anasskoko (Magana)
  2. Em-mustapha - (Magana)
  3. Gwanki - (Magana)
  4. Uncle Bash - (Magana)
  5. Yusuf Sa'adu - (Magana)
  6. BnHamid - (Magana)

Tsaffin masu gudanarwa

A~Z

  1. DonCamillo
  2. Picaroon9288
  3. Shrikarsan
  4. Ammarpad
  5. Salihu Aliyu

Links

🔥 Top keywords: