Ɗan jarida

Mai nemo labarai da bayanai

Dan jarida shi ne mai samo labarai, yana yadawa a gidajen talabijin, rediyo da kuma jaridu. Ana samun dan jarida mai zaman kansa ko kuma wanda zai rinka yima wata kafar yaɗa labarai, Rediyo ko Talabijin aiki. Akwai ire-iren 'Yan jaridu kamar M

ɗan jarida
sana'a, sana'a, occupation group according to ISCO-08 (en) Fassara da position (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare namedia professional (en) Fassara, author (en) Fassara, media profession (en) Fassara da authors, journalists and linguists (en) Fassara
Field of this occupation (en) FassaraJournalism
ISCO-08 occupation class (en) Fassara2642
ISCO-88 occupation class (en) Fassara2451
Rediyo
Talabijin
Dan jarida
Mahadan sadarwa

Mai rahoto (wanda yake bincike kuma ya rubuta sannan ya kuma kawo ra). Dan jaridu suna rubuta labarai da kuma sharhi ga kafafen yada labaru. Suna yin bincike ne da hira da mutane da tambayoyi wajen rubuta labaru da rahotanninsu. Dolene masu rubuta labarai da sharhi su zama masu fadin gaskiya. Fadin gaskiya yana da matukar muhimmancin gaske ga aikin jarida. Idan dan jarida ya zama baya fadin gaskiya a labaransa ko kuma rahotanninsa to yakan fuskanci hukunci na dakatarwa ko ma kora baki ɗaya.

Hatsari ga 'Yan Jarida

masu dauko rahoto na fuskantar matsaloli da dama wajen dauko rahoton


Sau da yawa kuma dan Jarida kan samu kawunansu a hakura, musamman ma wajen da ake samun rikicin ta'addanci ko fagen yaki. Hakanan daga cikin hatsari na aikin jarida akwai rashin samun yancin yin aikin samo rahoto a wasu kasashe. Kuma Wani Kwamiti mai kare dan Jarida ya yi rahoton cewa daga 1 ga Disamba na shekarar 2010, akwai dan jaridu 145 da ke a daure a fadin duniya. Kasashe goma wadanda aka fi samun dan jarida a gidan kurkuku sune Turkiyya (95),[1] Sin (34), Iran (34), Eritrea (17), Burma (13), Uzbekistan (6), Vietnam (5), Cuba (4), Ethiopia (4), da Sudan (3.[2][3][4]

Rabe raben aikin jarida

mai daukar hoto

Akwai rabe-rabe masu yawa a aikin jarida.

  • Akwai mai rubutu da nazarin labarai.
  • Akwai mai rahoto na nesa, wanda ke dauko rahoto ga rediyo ko talabijin daga wani gari mai nisa koma daga wata kasar.
  • Akwai kuma dan jarida mai duba gyare-gyare da yadda labari yake.
  • Akwai kuma wanda shi aikinsa duba kuskuren rubutu.
  • Akwai kuma wanda ke gabatar da labarai.
  • Akwai mai daukar hoto.
  • Akwai mai tacewa
    Mai daukar photo da kawo rahoto
  • Akwai mai banda shawara
    Mai daukar sauti

Manazarta

🔥 Top keywords: