Sudan

Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabashin Afrika, tanada iyaka da kasashe tara. Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci.[1][2][3]

Sudan
جمهورية السودان (ar)
Flag of Sudan (en) Emblem of Sudan (en)
Flag of Sudan (en) Fassara Emblem of Sudan (en) Fassara


TakeNahnu Jund Allah Jund Al-watan (en) Fassara

Kirari«النصر لنا»
Wuri
Map
 15°N 32°E / 15°N 32°E / 15; 32

Babban birniKhartoum
Yawan mutane
Faɗi40,533,330 (2017)
• Yawan mutane21.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiLarabci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare naArewacin Afirka
Yawan fili1,886,068 km²
Wuri mafi tsayiDeriba Caldera (en) Fassara (3,042 m)
Wuri mafi ƙasaRed Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiAnglo-Egyptian occupation of Sudan (en) Fassara
Ƙirƙira1 ga Janairu, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatiJamhuriyar Tarayya
Gangar majalisaNational Legislature (en) Fassara
• Chairman of the Transitional Military Council (en) FassaraAbdel Fattah al-Burhan (en) Fassara (12 ga Afirilu, 2019)
• Prime Minister of Sudan (en) FassaraAbdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara34,229,513,775 $ (2021)
KuɗiFam na Sudan
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo.sd (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+249
Lambar taimakon gaggawa999 (en) Fassara
Lambar ƙasaSD
Wasu abun

Yanar gizosudan.gov.sd…
daya daga cikin manyan asibitotin sudan
Juba Sudan

Yaren kasa

Sudan a lokacin yaki

Sudan, nada harsuna fiye da dari biyar, to amma harshen dayafi shahara shine harshen larabci, wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Kasar.

Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.

Hausa shine na uku wurin yawan a duk fadin kasar

Nuba shine na hudu

Four

Mahas

Danagla

Zaghawa

Tigrinya

Fulani

Bargo

Tama

Masalit

Nuwair

Shulukda soran so.

Wuraren yawon bode ido

  • Gidan tarihi na kasar
  • wuraren buda ido
  • kartum birnin sudan
    Duwatsun jabal mara wuri mai natuqar tarihi a sudan
    Duwatsun Darfour { Jabal Mara}
  • Birnin Kasala yawancinsu Hausawa ne suke zaune { Jibal Tutil }
  • Kidan kallon namomen jije a birnin Dindir.
  • wajejen tarihi

Yankunan kasar

Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-

  • Yankin Arewacin Darfur
  • Kudancin Darfour
  • Yamacin Darfour
  • Jazeera
  • Blue nile
  • Sinar
  • white Nile
  • Elbuhairat
  • Arewacin Bahar Algazal
  • Yammacin Bahar Elgazal
  • Warab
  • Elestuwaiya ta tsakiya
  • Elestuwaiya ta yamma
  • Elestuwaiya ta gabas
  • Kasala
  • Elgadarif
  • Elbahar elahamar
  • Alhartoum
  • Arewacin kurdufa
  • kudancin kurdufan
  • Yammacin kurdufan
  • Arewa
  • Bahar alNile
  • Jon Gale
  • Alwahda
  • Aali alinle

Shugabanin Sudan bayan samun 'Yanci

  • Ismail alashary
  • Abdalla khalil
  • Ibrahim Abod
  • Mohamed Ahamed Mahajob
  • Babiker Awad alla
  • Jafar Nimairy
  • Mohammed hassan sowar althahab
  • Aljuzuly Dafa alla
  • Elsadig almahady
  • Omar Hassan Albashir da Hassan -Turabi

Hotuna

yankin manoma a sudan
makiyaya sudan
Bike sudan
Logo na sunan sudan
Alamart 41 th Street Khartoum - Sudan
tsuburin sudan

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
🔥 Top keywords: